Album Ep

ALBUM- Sadiq Saleh – Darasul Auwal ( Official Album ) 2023

Sadiq Saleh – Darasul Auwal ( Official Album ) 2023

Sadiq Saleh ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “DARASUL AUWAl EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Sadiq Saleh mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon kudi Album.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 10 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Auren Gata
  2. Taliyar Karshe Ft. Aisha Dorayi
  3. Ko Wuya Ko Dadi Ft. Fati Niger
  4. Allah Ya Kaimu Ft. Shamsiyya Sadi
  5. Da Zance Ft. Zuby Muazu
  6. Bazan Rayuba Ft. Fati Khaleel
  7. Yalon Kati Ft. Shamsiyya Sadi
  8. Kece Kawai Ft. Aisha Saraki
  9. Kiyi Dani
  10. Kin Tafi Ft. Faty Khaleel

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “DARASUL AUWAL EP” wanda Sadiq Saleh ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu