Album Ep

ALBUM- Abdul Dmg Agender – Next Time Ep (Official Album) 2024

Abdul Dmg Agender – Next Time Ep (Official Album) 2024

Abdul Dmg Agender ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “NEXT TIME EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Abdul Dmg Agender mawaki ne dayake sakin wakokin Soyayya da kauna har yau yazo maku da sabon album dinsa mai suna next time.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 7 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST:-

  1. Ji da Gani
  2. Allah Abun Godiya
  3. Ajebou
  4. Next Time
  5. Wanda Kake So
  6. Dake Zana Jeni
  7. Kina Bleaching

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “NEXT TIME EP” wanda Abdul Dmg Agender ya saki a wannan shekara ta 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Dana Ka Sauke Wakar