Album Ep

ALBUM- Mr Bangis – Sound Of Arewa ( Official Album ) 2024

Mr Bangis – Sound Of Arewa ( Official Album ) 2024

Mr Bangis ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “SOUND OF AREWA EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Mr Bangis mawaki ne dayake sakin wakokin masu matukar dadi yanzu mah yazo da Sabon album dinsa mai suna sound of arewa.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 13 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST:-

 1. Garin Libya
 2. Rayuwa
 3. Ada
 4. Only You
 5. Dai Dai
 6. Anything
 7. Nagode
 8. Love
 9. Ke Nake So
 10. Kauna
 11. Kina Raina
 12. Wuta
 13. Implication

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “SOUND OF AREWA EP” wanda Mr Bangis ya saki a wannan shekara ta 2024.

Kasance da Manuniya.com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu