Album Ep
GIDAN SARAUTA- Ep (Full Album) 2023
GIDAN SARAUTA- Ep (Full Album) 2023
Gidan Sarauta Ep” na wannan shekara da muke ciki ta 2023, Wannnan Album din hadakar mawaka ne da suka hada da, Umar M Shareef, Nura M Inuwa, Abdul D One, Ado Gwanja da Sadi Sidi Sharifai.
Wannan album yana dauke da wakoki har guda 6 wanda sune kamar haka.
TRACK LIST
- Umar M Shareef Gidan Sarauta
- Umar M Shareef Ft. Abdul D One Gidan Sarauta Two
- Umar M Shareef Soyayya Karbabba
- Ado Gwanja Sauti
- Nura M Inuwa Happy Birthday Prince Bello
- Sadi Sidi Sharifai Zuciya Da Numfashi
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Gidan Sarauta Ep” wanda aka saki a wannan shekara ta 2023.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.