Album Ep

ALBUM- Lilin baba – Sound From North ( official Album) 2021

Lilin baba ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Sound From North ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Lilin baba mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 17 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

 1. Ahaye Ft Umar m Shariff
 2. Ba wata
 3. Dan Dama
 4. Overload Ft Adam A Zango
 5. Jinja
 6. Zara Ft soja boy
 7. Duniya
 8. Farida Ft Ali Jita
 9. Yar Mama
 10. Surri
 11. Kolo
 12. Taka rawa
 13. Gariyawaye
 14. Gimbiya
 15. Awarwaro
 16. Voom
 17. Tsaya Ft M Shariff

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Sound From North ep..” wanda Lilin baba ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu