Album Ep

ALBUM- Bamihan – Something Else ( Official Album ) 2022

Bamihan – Something Else ( Official Album ) 2022

Bamihan ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Something Else Ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2022. Kowa yasani dama Bamihan mawaki ne dayake yin wakokin Hausa Hipop, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 7 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Bayan Ki
  2. Godiya
  3. With Me
  4. Sabo da Ke
  5. Sabon Pant
  6. Wayyo
  7. Kokoma

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Something Else Ep..” wanda Bamihan ya saki a wannan shekara ta 2022.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu