Album Ep

ALBUM- Nura M Inuwa – Rarrashi Ft. Umar M Shareef ( Official Album ) 2015

Nura M Inuwa – Rarrashi Ft. Umar M Shareef

Nura M Inuwa Ft Umar M Shareef ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Rarrashi Ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2015. Kowa yasani dama Nura M Inuwa mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 16 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

 1. Autar Mama
 2. Kidaina Kuka
 3. Ina Godiya
 4. Rarrashi
 5. Makauniyar soyayya
 6. Kaddara
 7. Karki Yada Ni
 8. Daina kuka
 9. Soyayya Da Riba
 10. Sabo Akewa Kuka
 11. Soyayya Rayuwa
 12. Taho Sahibina
 13. Gatarin so
 14. Zan shigo Soyayya
 15. Gangar shedan
 16. Mai Bamu Ruwa Allah

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Rarrashi Ep..” wanda Nura M Inuwa ya saki a wannan shekara ta 2015.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu