Album Ep

Umar M Shareef – Babbar Yarinya ( Full Album) 2017

Umar M Shareef ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Babbar Yarinya Album” a wannan shekara da muke ciki ta 2017. Kowa yasani dama Umar M Shareef mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 16 wanda sune kamar haka.

TRACS LIST

  1. Rabo Dake
  2. Albishir
  3. Aurena
  4. Babbar Yarinya
  5. Bakin Takobi
  6. Barka Da Sallah
  7. Basaja
  8. Bazan Barki Ba
  9. Dandali
  10. Halwa
  11. Jarumin Maza
  12. Kanin Ajali
  13. Kayali
  14. Labiba
  15. Nayi Nadama
  16. Rarrashi

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Babbar Yarinya.” wanda Uamr M Shareef ya saki a wannan shekara ta 2017.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu