Album Ep

[ALBUM] Abdul D One – Sako Daga Zuciya ( Official Album ) 2020

Abdul D One ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Sako Daga Zuciya..” a wannan shekara da muke ciki ta 2020. Kowa yasani dama Abdul D One mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 14 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

 1. Buri
 2. Nauwara
 3. Rabon Duniya
 4. Ruhin Jikina
 5. Shakuwa
 6. Adala
 7. Dan Salona
 8. Duka Dayane
 9. Happy BDY Teema
 10. Maleeka
 11. Nakamu da Ciwo
 12. Tani Da Manu
 13. Tushe
 14. Zaman Duniya

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Sako Daga Zuciya..” wanda Abdul D One ya saki a wannan shekara ta 2020.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu