Album EpHausa Songs
Umar Mb – Gangariya Ep ( Full Album) 2022
Umar MB ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Gangariya Ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2022. Kowa yasani dama Umar MB mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.
Wannan album yana dauke da wakoki har guda 20 wanda sune kamar haka.
TRACKS
- Idanun Ki
- Bake ba
- Azima
- Gangariya
- Hali da zuciya
- Jinin ki
- Oyoyo
- Kyale Kowa
- Dawo
- Jinin Jiki
- Rai Dai
- Masoyi
- kyakkyawa
- Farin ciki
- Kin haɗu
- So
- So ne
- Ji mana
- Abin Kauna
- Baya nai
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Gangariya Ep..” wanda Umar MB ya saki a wannan shekara ta 2022.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.