Hausa Songs
[MUSIC] Umar M Shareef – Mallakin Ki
![](https://manuniya.com/wp-content/uploads/2023/06/momee_gombe_20230605_p_3118422559920584916_1_3118422559920584916.jpg)
Umar M Shareef Ya saki wata sabuwar waƙar sa mai suna ” Mallakin Ki” wannan waƙa tayi daɗi sosai, kuma waƙa ce ta soyayya dake ratsa Zuciya.
Umar M Shareef – Mallakin Ki Mp3 Download
Zaku iya sauraron wannan waƙa ko kuma ka danna ” DOWNLOAD MP3 ” dake ƙasa, don sauke waƙar a cikin wayar ka ta Android ko iPhone cikin sauƙi kuma kyauta.
Click Here To Joint Our WhatsApp Group 👇
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.