Album Ep

ALBUM- Abubakar Sani – So Da Soyayya ( Official Album ) 2024

Abubakar Sani – So Da Soyayya ( Official Album ) 2024

Abubakar Sani ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “So Da Soyayya Ep” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Abubakar Sani mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya da kauna wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon kudi Album.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 3 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST:-

  1. Remix
  2. Chinnaka
  3. So Da Soyayya

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “So Da Soyayya Ep” wanda Abubakar Sani ya saki a wannan shekara ta 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu