Album Ep
ALBUM- Umar M Shareef – Lokaci Yayi ( Official Album ) 2023

ALBUM- Umar M Shareef – Lokaci Yayi ( Official Album ) 2023
Umar M Shareef ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “LOKACI YAYI EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Umar M Shareef mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon kudi Album.
Wannan album yana dauke da wakoki har guda 9 wanda sune kamar haka.
TRACK LIST
- Ni Nakine
- Lokaci Yayi
- Naji Nagani
- Inna Rasaki
- Dan Hausa
- Na Kamu
- Da Gaske Ft. Khalid
- Ranar Aure
- Tawa Ft. Soja Boy Ft. Lilin Baba
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “LOKACI YAYI EP” wanda Umar M Shareef ya saki a wannan shekara ta 2023.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.