Album Ep

ALBUM- Nura M Inuwa – Lokaci ( official Album ) 2021

Nura M Inuwa ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Lokaci ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Nura M Inuwa mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 13 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Lokaci ep..” wanda Nura M Inuwa ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu