Album Ep

ALBUM- Sheriff Sadiq – Yar Uwa ( Official Album ) 2024

Sheriff Sadiq – Yar Uwa ( Official Album ) 2024

Sheriff Sadiq ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Yar Uwa Ep” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Sheriff Sadiq mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya da masu bada nishadi yanzu Haka yazo da sabon album dinsa mai suna Yar Uwa.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 8 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST:-

  1. Yar Uwa
  2. In Bakya Nan
  3. Yaushe Zanyi Aure
  4. Budurwa
  5. Annabi Ne
  6. Galihu
  7. Zauna
  8. Kun Gani

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Yar Uwa Ep” wanda Sheriff Sadiq ya saki a wannan shekara 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu