Album Ep

ALBUM- Lilin Baba – Tauraro ( official Album ) 2023

Lilin baba ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Tauraro ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Lilin baba mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 7 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Yarinya
  2. Matso
  3. Sai Ke
  4. Zo Gani
  5. In na ganki
  6. Zauna
  7. So

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Tauraro ep..” wanda Lilin baba ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu