Album Ep

ALBUM- Bello Sisqo – Naija To Germany ( Official Album ) 2024

Bello Sisqo – Naija To Germany ( Official Album ) 2024

Bello Sisqo ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “NAIJA TO GERMANY EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Bello Sisqo mawaki ne dayake sakin wakokin masu matukar dadi yanzu haka yasaki sabon album dinsa mai suna Naija to Germany.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 10 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST:-

  1. Ba Wasa
  2. Jirgin Sama
  3. Mira
  4. Naija To Germany Ft. Dj Ab Ft. Adam A Zango Ft. Dezeell Ft. Soja Boy Ft. Classiq
  5. Super Star Ft. Ice Prince
  6. Sha Madara Ft. Dija Ft. Dan Musan Gombe
  7. Ki Bani Ft. Jaywillz
  8. Inda Rabbana Ft. Mr 442 Ft. Lsvee Ft. S.James
  9. Rawa Ft. Oga Abdul Ft. S.James
  10. Soyayya Ft. Ado Gwanja Ft. Ali Jita Ft. Auta Mg Boy Ft. Ahmad Shanawa

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “NAIJA To GERMANY EP” wanda Bello Sisqo ya saki a wannan shekara 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu