Album Ep

Auta Mg Boy – Farkon Kauna ( Full Album) 2021

Auta Mg Boy saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Farkon Kauna” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Auta Mg Boy mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 13 wanda sune kamar haka.

TRACKS LIST

  1. Farkon Kauna
  2. Da Zaki Soni
  3. So A Zuciya
  4. Ciwon Zuciya
  5. Ba Laifina Bane
  6. Ke Nake So
  7. Kece Dai
  8. Kin Canza Mafarkina
  9. So Baida Lokaci
  10. Mallakar Zuciyata
  11. Yayan Manya
  12. Sa’ar So
  13. Sirrin So

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Farkon Kauna” wanda Auta Mg Boy ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu