Album Ep

[ALBUM] Abdul D One – Tushen Alkawari ( Official Album ) 2021

Abdul D One ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Tushen Alkawari..” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Abdul D One mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 17 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

 1. Karki Manta Dani
 2. Zuciya Takarbeki
 3. Abokiyar Rayuwa
 4. Ba Sabo Nake Tiniba
 5. Babban Yaro
 6. Babu Yaudara
 7. Dr Bahijja
 8. Jaruma Lokaci
 9. Kece Sanadina
 10. Kula Da Ango
 11. Maleeka
 12. Murmushi Nake
 13. Ranar Karshe
 14. Ranar Rabuwa
 15. Sareena
 16. Tsalle Daya
 17. Tushen Alkawari

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Tushen Alkawari..” Wanda Abdul D One ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu