Album Ep

ALBUM: Auta Mg Boy – Saima Ranar ( Full Album) 2023

Auta Mg Boy ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “ Saima Ranar Ep” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Auta Mg Boy mawaki ne da yake yin waƙoƙin soyayya, wanda yanzu ma yaƙara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 14 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Kauna Ce
  2. Ga Saƙo
  3. Daso Samu Ne
  4. Saima Ranar
  5. Alkawari.
  6. Kallonki Nake
  7. So Da Kauna
  8. Daga Karshe
  9. Umme
  10. Kije Dani
  11. Ke Nake Jira
  12. Burina
  13. Farar Mace ft Nazifi Asnanic
  14. Ga Amarya Ga Ango

Waɗannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “ Saima Ranar ” wanda Auta Mg Boy ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu