Album Ep

Umar M Shareef – Farin Jini Ep ( Full Album) 2022

Umar M Shareef ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna ” Farin Jini Ep ” a wannan shekara da muke ciki ta 2022. Kowa yasani dama Umar M Shareef mawaki ne daya ke yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yaƙara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 10 wanda sune kamar haka.

TRACKS LIST

  1. Farin Jini
  2. Shikenan
  3. Kyakkyawar Fuska
  4. Wayyo Ni
  5. Ki Bani Soyayya
  6. Aisha
  7. Na Fada
  8. Na Yarda Dake
  9. In Hakuri Bai Bakaba
  10. Rike

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “ Farin Jini Ep ” wanda Umar M Shareef ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu