Album Ep

ALBUM- Namenj Old Songs ( Official Album ) 2023

Namenj Old Songs

Related Articles

Namenj ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Old songs ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Namenj mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 14 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

 1. Sai Watarana
 2. Kugiya
 3. Mamaye
 4. Katanga
 5. Sangaya
 6. Sangandali
 7. Love
 8. Makamashi
 9. Fatima
 10. Khadija
 11. Rai Da Buri
 12. Tsuntsun Soyayya
 13. Sarmadan
 14. Sakata

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “old songs ep..” wanda Namenj ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu