Album Ep

ALBUM- Blaq Waxeery – Anko Ep (Official Album) 2024

Blaq Waxeery – Anko Ep (Official Album) 2024

Blaq Waxeery ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Anko EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Blaq Waxeery mawaki ne dayake sakin wakokin masu dadi yanzu Haka ya sake zuwa da wani sabon album dinsa mai Suna anko.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 4 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST:-

  1. Anko Ft. Mubson Zamani
  2. Ya Haka Neh Ft. S.James
  3. Ya Zama Dole Arewa Ft. Mubson Zamani
  4. Borno

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Anko EP” wanda Blaq Waxeery ya saki a wannan shekara 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu