Album Ep

[ALBUM] Umar Mb – Gajimare ( Official Album ) 2021

Umar MB ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Gajimare Ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Umar MB mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Related Articles

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 8 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Intro Burin Rai
  2. Maryama
  3. Yar Fara
  4. Majnun
  5. Gajimare
  6. Linzamin Zuciya
  7. Sabuwar Duniya
  8. Sarauniya

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Gajimare Ep..” wanda Umar MB ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu