Album Ep

Umar M Shareef – Masoya ( Full Album) 2017

Umar M Shareef ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Masoya Album..” a wannan shekara da muke ciki ta 2017. Kowa yasani dama Umar M Shareef mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 16 wanda sune kamar haka.

TRACKS LIST

 1. Auta Mix
 2. Ba Zato Ba Tsammani
 3. Bayan Mutuwa
 4. Hisabi
 5. Kyautar So
 6. Larai
 7. Masoya
 8. Musty Hassana
 9. Ni Maraya Ne
 10. Rabuwa
 11. Ranar Farin Ciki
 12. Rariya
 13. So Ruwan Zuma
 14. Yar Karya
 15. Yaushe Zaki Dawo
 16. Zomu Fara

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Masoya Album.” wanda Uamr M Shareef ya saki a wannan shekara ta 2017.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu