Album Ep

ALBUM- Salim Smart – OCTOBER Ep (Full Album) 2023

Salim Smart – OCTOBER Ep (Full Album) 2023

Salim Smart ya sako wani sabon kudin album dinsa mai suna “OCTOBER EP” a wannan shekara da muke ta 2023. Kowa yasani dama Salim Smart mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara zo muku da wani sabon kodin album dinsa.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 5 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Yarinya
  2. Zancen So
  3. Masoyi
  4. Sifar So
  5. Damuwa

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “OCTOBER EP” wanda Salim Smart ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button