Album Ep
Auta Mg Boy – Garin So ( Full Album) 2022
Auta Mg Boy saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Garin So Album..” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Auta Mg Boy mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.
Wannan album yana dauke da wakoki har guda 15 wanda sune kamar haka.
TRACKS LIST
- Zabin Zuciya
- Duniyar So
- Akwai Bayani
- Garin So
- Akwai Dalili
- Ina Jida Ke
- In Da Rabbana So Babu Wahala
- Muda Masoyan Mu
- Na Fara Sonki
- Naji Dadi
- Rabuwa
- So Ruwan Zuma
- Tsuntsuwar So
- Zaki Uban Maza
- Lokaci Na
Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “GARIN SO” wanda Auta Mg Boy ya saki a wannan shekara ta 2021.
Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.