Album Ep

ALBUM- Abba Jinjina – Almajiri ( Official Album ) 2023

Abba Jinjina – Almajiri ( Official Album ) 2023

Abba Jinjina ya sake sakin wani sabon kudin album dinsa mai suna “Almajiri Ep” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama can Abba Jinjina mawaki ne dayake yin wakokin yabon Annabi Muhammd (saw), wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 5 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Almajiri
  2. Fadima Nana
  3. Dagaske Nakeson Batulu
  4. Yaushe Gamanmu Nidake
  5. Ahmad Ali

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Almajiri Ep” wanda Abba Jinjina ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa dana yabo.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu