Album Ep

ALBUM- Isah Ayagi – Cikin Zuciya ( Official Album ) 2023

Isah Ayagi – Cikin Zuciya ( Official Album ) 2023

Isah Ayagi ya sako wani sabon kudin album dinsa mai suna “CIKIN ZUCIYA EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Isah Ayagi mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon tsari.

Wannan album yana dauke da Jerin wakoki har guda 7 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Wasika
  2. Cikin Zuciya
  3. Sha Kallo
  4. Mu Rayu a Tare Dake
  5. So Nake Na Rayu Dake
  6. Farin Ciki
  7. Fansar Rai

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “CIKIN ZUCIYA EP” wanda Isah Ayagi ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button