Album Ep

Salim Smart – Labarina Ep ( Full Album) 2022

Salim Smart ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Labarina Ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Salim Smart mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 6 wanda sune kamar haka.

TRACKS LIST

  1. Sanadin Labarina – Download Mp3
  2. So Kenan Remix – Download Mp3
  3. Labarina 4 – Download Mp3
  4. Ke Nake So – Download Mp3
  5. Allah Yaji Kaina – Download Mp3
  6. Zahirin So – Download Mp3

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Labarina Ep..” wanda Salim Smart ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu