Album Ep

ALBUM- Abdul D One – Kece Tawa ( Official Album ) 2021

Abdul D One ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Kece Tawa Ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Abdul D One mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 16 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Baya Ba Zani
  2. Ina Yawan Kunci
  3. Inata Kuka
  4. Kece Tafari
  5. Kece Tawa
  6. Kisani a Zuci
  7. Mai Baki
  8. Majnun
  9. Na Dade a Soyayya
  10. Narike Gaskiya So
  11. Ni Imar Allah 1
  12. Ni Imar Allah 2
  13. Ni Imar Allah 3
  14. Rikicin Aure
  15. Yar Makaranta 2
  16. Hali Daya

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Kece Tawa Ep..” wanda Abdul D One ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu