Album Ep

ALBUM- Mr 442 – Prison Vibez ( Official Album ) 2023

Mr 442 – Prison Vibez ( Official Album ) 2023

Related Articles

Mr 442 ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Prison Vibez ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Mr 442 mawaki ne dayake yin wakokin Hausa Hipop, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 5 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Sai Ya Faru
  2. Zasu Sha Mamaki
  3. Li e Lafi
  4. Sakon Ku
  5. Niginin

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Prison Vibez ep..” wanda Mr 442 ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu