Album Ep

Umar M Shareef – Kuyi Hakuri ( Full Album) 2017

Umar M Shareef ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Kuyi Hakuri Album” a wannan shekara da muke ciki ta 2017. Kowa yasani dama Umar M Shareef mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 16 wanda sune kamar haka.

TRACKS LIST

 1. Ahayye
 2. Alaqa
 3. Amana
 4. Arashi
 5. Babbar Rana
 6. Da Soyayya
 7. Kije Dani
 8. Kuyi Haƙuri
 9. Laila
 10. Mai Kaunata
 11. Nisan Tafiya
 12. Auren Nura M Inuwa
 13. Soyayya Ce
 14. Tsaya Kiji
 15. Ungo Zuciya
 16. Ya Rasulilahi

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Kuyi Hakuri Album” wanda Uamr M Shareef ya saki a wannan shekara ta 2017.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu