Album Ep

ALBUM- Mk Gombe – Tunanina ( Official Album ) 2024

Mk Gombe – Tunanina ( Official Album ) 2024

Mk Gombe ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “TUNANINA EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Mk Gombe mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya yanzu mah haka yazo da sabon album dinsa.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 13 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST:-

 1. Sai Dake Zan Rayu
 2. Ranar Aure Na
 3. Hubbyn Hubby
 4. Sharrin Zuciya
 5. Daso Ibada Ne
 6. Tunanina
 7. Madina
 8. Na Daina Sonki
 9. Besty Na
 10. Soyayya
 11. Kece
 12. Matar Mutum
 13. Bakar Budurwa

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “TUNANINA EP” wanda Mk Gombe ya saki a wannan shekara 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu