Album Ep

ALBUM- Hairat Abdullahi – Da Raina ( official Album ) 2023

Hairat Abdullahi ta saki wani sabon kudin album dinta mai suna “Da Raina ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Hairat Abdullahi mawakiyace datake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka takara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 5 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Da Raina Ep..” wanda Hairat Abdullahi ta saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu