Album Ep

Ado Gwanja – Amada Ep ( Full Album) 2022

Ado Gwanja ya saki wani sabon kudin album dinsa mai sunaAmada Ep” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Ado Gwanja mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album ɗin Na Amada Ep yana dauke da wakoki har guda 6 wanda sune kamar haka.

  • TRACKS
  1. Amada
  2. Kyan Rawa
  3. Mai Kidan Kujera
  4. An Gamu
  5. Ameen
  6. Nasaba Dani Dake

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Amada Ep” wanda Ado Gwanja ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu