Album Ep

Umar M Shareef – Kalaman Bakina ( Full Album) 2016

Umar M Shareef ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Kalaman Bakina Album..” a wannan shekara da muke ciki ta 2016. Kowa yasani dama Umar M Shareef mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 20 wanda sune kamar haka.

TRACKS LIST

 1. Babbar Jaka
 2. Burin Zuciya
 3. Fuskata
 4. Godiya
 5. Jini Da Fata
 6. Kalaman Bakina
 7. Kallo Daya
 8. Kece Madadi
 9. Labarin Soyayya
 10. Makaranta
 11. Maryama
 12. Sarauniyar Mata
 13. Shakka
 14. So Da So

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Kalaman Bakina Album” wanda Uamr M Shareef ya saki a wannan shekara ta 2016.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu