Album Ep

ALBUM- Auta Waziri – Kewa ( Official Album) 2023

Auta Waziri ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Kewa .” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Auta Waziri mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 11 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

 1. Yar Uwa
 2. Nabaki So
 3. Kewa
 4. Menene So
 5. Kishi Ne
 6. Kiɗan Amaryar
 7. Heart Desire
 8. Hajiya Ta
 9. Dare Guda
 10. Kalaman Rabuwa
 11. Nasoki

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Kewa ep..” wanda Auta Waziri ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu