Album Ep

Umar M Shareef – Bako (Full Album) 2017

Umar M Shareef ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Bako Album.” a wannan shekara da muke ciki ta 2021. Kowa yasani dama Umar M Shareef mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 20 wanda sune kamar haka.

TRACKS LIST

 1. Abin Godiya
 2. Amarya
 3. Bako
 4. Bamu Labari
 5. Fatima
 6. Godiya
 7. Kudiri
 8. Kukan Zuciya
 9. Mahakurci
 10. Mansura
 11. Maryama
 12. Mata
 13. Murna
 14. Soyayya
 15. Soyayyar Gaskiya

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Bako Album” wanda Uamr M Shareef ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu