Album Ep

ALBUM- Auta Mg Boy – Hanta da Jini ( Official Album ) 2024

Auta Mg Boy – Hanta da Jini ( Official Album ) 2024

Auta Mg Boy ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Hanta da Jini Ep” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Auta Mg Boy mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya da na aure da masu Bada nishadi, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon kudin Album.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 15 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST:

 1. Zahiri da Badini
 2. Nagode
 3. Mai Zafina
 4. Hanta da Jini
 5. Sa’a dai
 6. Ba Damuwa
 7. Roko
 8. Linzami Na
 9. Safiya
 10. Yau da Gobe
 11. Rai da Buri
 12. So Sanadi
 13. Kauna ta Hadamu
 14. Daram
 15. Dake

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Hanta da Jini Ep” wanda Auta Mg Boy ya saki a wannan shekara 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu