Album Ep

ALBUM- Tk Adam Dorayi – Wayo ( Official Album ) 2023

Tk Adam Dorayi – Wayo ( Official Album ) 2023

Tk Adam Dorayi ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “WAYO EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Tk Adam Dorayi mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya da na Fadakarwa gami da Nishadin Zuciya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon kudi Album.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 7 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Magana Ta Dawo
  2. Farantawa
  3. Fararsaka
  4. Dabaibayi
  5. Amaryar Satinnan
  6. Kanwata
  7. Wayo

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “WAYO EP” wanda Tk Adam Dorayi ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu