Album Ep

ALBUM- Adam A Zango – Babu Lokaci ( Official Album 2024)

Adam A Zango – Babu Lokaci ( Official Album 2024)

Adam A Zango ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna ”BABU LOKACI EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Adam A Zango mawaki ne dayake sakin wakokin masu matukar dadi haka yanzu mah yazo da sabon album dinsa mai suna babu Lokaci.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 15 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST :-

 1. Diana
 2. Manyan Mata
 3. Kulle
 4. Amataha
 5. Ba Fada Bane
 6. Soyayya Dadi
 7. Allazy Waheedy
 8. Suna Linzami
 9. Na Baki Soyayya
 10. Ya Kasuwa
 11. Allah Gyara
 12. Yar Mama
 13. Amarya
 14. Wane Yaro
 15. Rashin Tawakkali

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “BABU LOKACI EP” wanda Adam A Zango ya saki a wannan shekara ta 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu