Album Ep

ALBUM- Abdul Dmg Agender – Labarina ( Official Album ) 2024

Abdul Dmg Agender – Labarina ( Official Album ) 2024

Abdul Dmg Agender ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Labarina Ep” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Abdul Dmg Agender mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya da Kauna masu bada nishadi.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 4 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST:-

  1. Labarina
  2. Ummi
  3. Kece Farkon So
  4. Samu da Rashi

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Labarina Ep” wanda Abdul Dmg Agender ya saki a wannan shekara 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu