Album Ep

ALBUM- Daraja One – Sana’ata ( Official Album ) 2024

Daraja One – Sana’ata ( Official Album ) 2024

Daraja One ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Sana’ata Ep” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Daraja One mawaki ne dayake sakin wakokin masu bada nishadin.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 7 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST:-

  1. Alaqa
  2. Sana’ata
  3. Lissafi
  4. So Ne
  5. Abinda Yazama Nawa
  6. Inda Rai
  7. Na Daina So

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Sana’ata Ep” wanda Daraja One ya saki a wannan shekara ta 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu