Album Ep

ALBUM- Dan Musa Gombe – Sisin Gold ( Official Album ) 2023

Dan Musa Gombe – Sisin Gold ( Official Album ) 2023

Dan Musa Gombe ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Sisin Gold Ep.” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Dan Musa Gombe mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 13 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

 1. GNB
 2. Kiyi Haquri
 3. Kugyara Mugyara
 4. Kyakkyawa
 5. Sisin Gold
 6. Ikon Allah
 7. Dawo Dawo
 8. RGM
 9. Gagare
 10. Alifun Ba’un
 11. Hausa Vibes
 12. Tamola
 13. S.A.S.S Acapella

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Sisin Gold Ep.” wanda Dan Musa Gombe ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu