Album Ep

ALBUM- Nazifi Asnanic – Halitta ( Official Album ) 2023

Nazifi Asnanic – Halitta ( Official Album ) 2023

Nazifi Asnanic ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “HALITTA EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Nazifi Asnanic mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya da na Fadakarwa gami da nishadantarwa, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon kudi Album.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 7 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Zaki Tashi
  2. Laifina
  3. Safiyya
  4. Halitta
  5. Ga Amarya Nan
  6. Ai Kece
  7. Dan Maraya

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “HALITTA EP” wanda Nazifi Asnanic ya saki a wannan shekara ta 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu