Album Ep

Umar M Shareef – Tsintuwa ( Full Album) 2017

Umar M Shareef ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Tsintuwa Album.” a wannan shekara da muke ciki ta 2017. Kowa yasani dama Umar M Shareef mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 15 wanda sune kamar haka.

TRACKS LIST

  1. Cikin Raina
  2. Gamo Dake
  3. Hasashe
  4. Ke Na Bida
  5. Kin Shiga Raina
  6. Kin Bani So
  7. Meera
  8. Ruwan Zuma
  9. So Haka Yake
  10. Ta Kamani
  11. Tsintuwa
  12. Wasika
  13. Yaki A Soyayya
  14. Yaya Zanyi
  15. Zomu Zauna

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Tsintuwa Album” wanda Uamr M Shareef ya saki a wannan shekara ta 2017.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu