Album Ep

ALBUM- Umar Uk – Babbar Rana Ep (Official Album 2023)

Umar Uk – Babbar Rana Ep (Official Album 2023)

Umar Uk ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “BABBAR RANA EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2023. Kowa yasani dama Umar Uk mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya da na Fadakarwa gami da Nishadin Zuciya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon kudin Album.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 6 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

  1. Hello
  2. Babbar Rana
  3. Rabo Ft. Faty Khalil
  4. Kece Ft. Shamsiyya Sadi
  5. Da Soyayya Ft. Jb Yaseer Ft. Maryam A Sadiq
  6. Jamila

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “BABBAR RANA EP” wanda Umar Uk ya saki a wannan shekara 2023.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu