Album Ep

ALBUM- Abdul D One – Alkali ( Official Album ) 2022

Abdul D One ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “Alkali ep..” a wannan shekara da muke ciki ta 2022. Kowa yasani dama Abdul D One mawaki ne dayake yin wakokin soyayya, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon salon.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 17 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST

 1. Alkali Amapiano
 2. Alkali Amapiano Ft Murja Baba
 3. Alkali na so da Kauna
 4. Chiza Dani
 5. In Babu ke
 6. Kiji Tausayina
 7. A Raina
 8. Kina Cikin Labarina
 9. Allah Mai Iko
 10. Fara kyakkyawa Ft Hamisu Breaker
 11. Rai Da Rayuwa
 12. Fahimta Ft Murja Baba
 13. Manyan Matan Arewa
 14. Tanzania 2 9ja
 15. Duba Tsakanin Mu
 16. Chiza Dani 2
 17. Jinya

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Alkali ep..” wanda Abdul D One ya saki a wannan shekara ta 2021.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu