Album Ep

ALBUM- Salim Smart – Amarya ( Official Album ) 2024

Salim Smart – Amarya ( Official Album ) 2024

Salim Smart ya saki wani sabon kudin album dinsa mai suna “AMARYA EP” a wannan shekara da muke ciki ta 2024. Kowa yasani dama Salim Smart mawaki ne dayake sakin wakokin soyayya da na aure da masu Bada nishadi, wanda yanzu ma haka yakara fito muku da wani sabon kudin Album.

Wannan album yana dauke da wakoki har guda 4 wanda sune kamar haka.

TRACK LIST:-

Wadannan sune wakokin da suke cikin wannan album mai suna “AMARYA EP” wanda Salim Smart ya saki a wannan shekara 2024.

Kasance da Manuniya.Com domin samun sabbin Wakokin Hausa ko kuma Labaran Kannywood dan Jindadin Rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Shiga WhatsApp Group Din Mu